Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Babu Wanda Ya Illata Jikin Hanifa-Abdulmalik


Babu Wanda Ya Illata Jikin Hanifa-Abdulmalik
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:54 0:00

Shugaban Makarantar Noble Kids dake unguwar yan Kaba kwanar Dakata a birnin Kano Tanko wanda ake zargi da laifin yin garkuwa da kuma kashe Hanifa ya shaidawa Muryar Amurka cewa ba gaskiya ba ne rahotannin da ake yayatawa cewa an yi gunduwa-gunduwa da jikinta bayan ta mutu kafin aka binne ta.

Shugaban Makarantar Noble Kids dake unguwar yan Kaba kwanar Dakata, a birnin Kano, Abdulmalik Mohammed Tanko, wanda ake zargi da laifin yin garkuwa da kuma kashe Hanifa Abdullahi, ya shaidawa Muryar Amurka cewa, ba gaskiya ba ne rahotannin da ake yayatawa cewa, an yi gunduwa-gunduwa da jikinta bayan ta mutu kafin aka binne ta.
XS
SM
MD
LG