Accessibility links

Bayanin Kungiyar Red Cross Game Da Tashin Bam


Victims await treatment after a bomb blast that ripped through the United Nations offices in the Nigerian capital of Abuja. The blast ripped through the offices as a car rammed into the building, and witnesses said they had seen a number of dead bodies be

Saurari:

Kungiyar agaji ta Red Cross, tana daya daga cikin masu aikin gaggawar da suka garzaya zuwa wurin da wannan bam ya tashi a ofishin na Majalisar Dinkin Duniya. Ibrahim ka-Almasih Garba, ya tattauna da wani jami'in kungiyar game da irin mace-macen da aka yi, da raunuka da kuma matakan da suke dauka na agazawa a wannan wurin.

XS
SM
MD
LG