Accessibility links

Rahoton Nasiru Adamu el-Hikaya Daga Abuja


A victim of a bomb blast ripped through the United Nations offices in the Nigerian capital of Abuja is loaded into an ambulance, after a car rammed into the building, and witnesses said they had seen a number of dead bodies being carried from the site.

Saurari:

Wakilin Muryar Amurka, Nasiru Adamu el-Hikaya yayi tattaki zuwa inda wannan bam ya tashi a hedkwatar ofisoshin Majalisar Dinkin Duniya dake Abuja, babban birnin Najeriya. Wakilin namu, ya tattauna da wadanda suka ganewa idanunsu wannan lamarin, da sauran wadanda abin ya shafa, ya kuma aiko mana da wannan rahoton.

XS
SM
MD
LG