Accessibility links

Dr. Usman Mohammed Yayi Tsokaci Kan Harin Na Abuja


A U.N. staff member directs an ambulance after a bomb blast that ripped through the United Nations offices in the Nigerian capital of Abuja.

Saurari:

A bayan da aka samu tashin bam a ofishin Majalisar Dinkin Duniya dake Abuja, babban birnin tarayyar Najeriya, Dr. Usman Mohammed na Jami'ar Abuja, kuma sanannen mai fashin baki kan al'amuran yau da kullum a Najeriya, yayi tsokaci game da wannan lamari da kuma sabon launin da ya janyo.

XS
SM
MD
LG