Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Boko Haram: Sojojin Najeriya Sun Dakile Wasu Hare-Hare Gabannin Kirsimeti

Rundunar Sojojin Najeriya ta ce mayakanta sun dakile wasu hare-haren ta'addanci da kungiyar Boko Haram da ISIS suka shirya kai wa a lokutan bukukuwan Kirsimeti.

Photo: VOA

XS
SM
MD
LG