Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Boko Haram Ta Tsananta Kai Hare-hare Maiduguri


Harin da Boko Haram ta kai

Kafin hedkwatar sojojin Najeriya ta koma Maiduguri bisa ga furucin shugaban kasa, kungiyar Boko Haram tana cigaba da kai hare-hare

Kungiyar Boko Haram ta kai hari garin Maiduguri fadar gwamnatin jihar Borno inda ake sa ran ta zama sabuwar hedikwatar rundunar sojojin Najeriya da zata yakikungiyar har sai taga bayanta.

Rahotanni sun bayyana cewa kungiyar ta tsaya daga nesa tana cilla rokoki a jiya Talata amma sai dai basu iya gitta cikin birnin na Maiduguri ba.

Amma kuma wani dan kunar bakin wake ya tada bomb a kasuwar shanu a cikin birnin na Maiduguri wanda rahotanni suka bayyana cewa mutane 20 sunyi hasaran rayukansu sakamakon wannan bomb din.

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya baiwa rundunar sojojin kasar umurnin cewa su mayar da hedikwatarsu Maidugurin inda can ne matattaran kungiyar ta Boko Haram.

Harin najiya dai shine hari na uku tun lokacin da shugaba Muhammadu Buhari ya zamo shugaban kasan Najeriya

Bidiyo

Shugaban Gwamnatin Rikon Kwarya A Mali Goita Ya Tsallake Rijiya Da Baya
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:34 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Bidiyo

Sanarwar Neman Afuwa daga Malam Abdujabbar Kabara
please wait

No media source currently available

0:00 0:04:36 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Bidiyo

Shugaba Muhammadu Buhari Ya Yi Tattaki Gida Bayan Ya Idar Da Sallar Eid El-Kabir a Daura
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:06 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Bidiyo

Zauren VOA: Najeriya da Kaubalen 'Yan Aware - 005
please wait

No media source currently available

0:00 0:22:55 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Bidiyo

Matsalar Tsangwamar Mata Masu Saka Abaya A Kanon Najeriya
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:10 0:00
Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG