Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Buhari Ya Koma Najeriya


Shugaba Buhari

Shafin Twitter na Fadar gwamnatin Najeriya ya bayyana cewa Shugaba Buhari ya koma kasar yau da yamma.

Shugaban ya kai ziyarar duba lafiyarsa a birnin Landan ranar Talata wanda batun dawowarsa ya haifar da cece-ku-ce inda fadar gwamnatin ta fitar da rahotanni masu karo da juna, inda kakakin Shugaban, Mallam Garba Shehu ke cewa ranar Asabar zai dawo, yayin mataimaki na musamman kan yada labarai wato Femi Adesina ke cewa babu tabbas ko zai dawo ranar Asabar din.

Facebook Forum

Shin PI Za Ta Fashe Kuwa Ko Yaudara Ce Kawai?

Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG