Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Shugaba Buhari Ya Je Daura Domin Yi Wa Iyalan Marigayi Sanata Mustapha Bukar Ta'aziyya

Shugaba Buhari tare da Gwamna Aminu Bello Masari da wasu sanatoci sun je Daura ranar Asabar domin yi wa iyalan dan majalisa mai wakiltar mazabar Daura,Marigayi Sanata Mustapha Bukar ta'aziyya wanda ya rasu a ranar Laraba 4 ga watan Afrilun 2018


XS
SM
MD
LG