Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ciki Da Gaskiya: Fulani Makiyaya Sun Zargi Sarkin Garin Lere Da Ci Musu Zarafi, Afrilu 15, 2024


Sarfilu Hashiim Gumel
Sarfilu Hashiim Gumel

Shirin Ciki Da Gaskiya na wannan makon ya sauka ne a garin Lere da ke karamar hukumar Tafawa Balewa a jihar Bauchi, inda Fulani makiyaya ke korafin Mai Garin ko Hakimin na Lere Jamilu Aliyu Bawa, na cin zarafin su ta hanyar azabtarwa da kan kai ga samun raunuka har ma da yiwuwar rasa rai.

A yi sauraro lafiya:

Ciki Da Gaskiya: Fulani Makiyaya Sun Zargi Sarkin Garin Lere Da Ci Musu Zarafi - 10'21"
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:21 0:00
Ciki Da Gaskiya: Fulani Makiyaya Sun Zargi Sarkin Garin Lere Da Ci Musu Zarafi - Kashi Na Biyu - 10'28"
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:28 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG