Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Ciki Da Gaskiya: Zargin Toshiyar Baki Tsakanin Shugaban Kungiyar Miyetti Allah Da Kwamishinan ‘Yan Sandan Jihar Adamawa, Afrilu 22, 2024


Sarfilu Hashiim Gumel
Sarfilu Hashiim Gumel

Shirin Ciki Da Gaskiya ya na jihar Adamawa don duba yadda tsegumi ya janyo aka kama shugaban kungiyar Miyetti Allah na jihar Alhaji Ja Oji Isa, bisa zargin karbar na goro daga hannun barayin daji ya na kaiwa Kwamishinan 'yan sanda na jihar.

Ayi Sauraro Lafiya:

Ciki Da Gaskiya: Zargin Toshiyar Baki Tsakanin Shugaban Kungiyar Miyetti Allah Da Kwamishinan ‘Yan Sandan Jihar Adamawa - 10'22"
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:22 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG