Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Da Dan Gari: Tarihin Zangon Nkawkwa, Ghana


A wannan makon shirin Da Dan Gari ya kai ziyara Zangon Nkawkaw da ke kasar Ghana.

Abdul Mugeez Idi Kotoko na Alpha Rediyo Kumasie, ya yi hira da wata tsohuwa mai suna Hajiya Farah wadda ta dade a garin Zangon Nkawkaw don jin tarihin garin. Ta ce fatauci ne sana'ar da aka fi sanin 'yan garin da shi daga baya kuma suka fara harkar goro.

Shi ma Malam Abdullahi Usman Minjibir ya yi bayani akan irin kalubalen da suka fuskanta musamman ta bangaren shugabancin garin.

Saurari cikakken shirin cikin sauti.

Da Dan Gari: Tarihin Zangon Nkawkwa, Ghana
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:26 0:00XS
SM
MD
LG