Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Wadanne kungiyoyi ne za su sha da kyar a gasar Premier League?


Wadanne kungiyoyi ne za su sha da kyar a gasar Premier League?
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:58 0:00

Kasancewa cikin gasar Premier League wani babban abu ne a wurin wasu kungiyoyin, kai wa ga maki 40 shi ne kawai babban burinsu. Yayin da kakar gasar ta fara gadan-gadan, wasu kungiyoyin za su fi damuwa ne da matakin da suke a gasar.

Kasancewa cikin gasar Premier League wani babban abu ne a wurin wasu kungiyoyin, kai wa ga maki 40 shi ne kawai babban burinsu.

Yayin da kakar gasar ta fara gadan-gadan, wasu kungiyoyin za su fi damuwa ne da matakin da suke a gasar.

West Bromwich Albion da Fulham da suka samu shiga gasar za su fuskanci matsi sosai, haka ita ma Sheffield United.

Kungiyoyi irin su Brighton da Burnley za su yi duk abin da za su iya don ganin sun kai labari a karshen gasar a watan Mayu.

XS
SM
MD
LG