Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DA DANGARI: Tarihin Garin Nadabar Da Ke Gundumar Birni N’konni A Nijar, Afrilu 29, 2023


Bandiagara, Mali
Bandiagara, Mali

Shirin Da Dangari na wannan makon ya kai ziyara garin Nadabar da ke cikin karamar hukumar Tsernawa a Gundumar Birni N'Konni da ke jihar Tahoua a Jamhuriyar Nijer.

A wata hira da Asabe Musa Arzuka na gidan Rediyon Niyya FM, mai garin Nadabar Iliya hakimi ya bada dan takaitaccen tarihin garin.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

DA DANGARI: Tarihin Garin Nadabar Da Ke Gundumar Birni N’konni A Nijar
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:22 0:00

XS
SM
MD
LG