Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DA DANGARI: Tarihin Zongon Kolongo Da Ke Kumasi a Ghana, Mayu 28, 2022


Bandiagara, Mali
Bandiagara, Mali

Shirin Da Dangari na wannan makon ya kai ziyara garin Konongo a kasar Ghana don jin tarihin kafuwar garin.

Washington, DC - Idris Abdallah Bako, na gidan rediyon Alpha Rediyo Kumasi a Ghana, ya yi tattaki zuwa Zangon Konongo mai tazarar kilomita 46 daga birni Kumasi da ke yankin Ashanti inda ya yi hira da Alhaji Abdullahi Baba Sharif, dan sarkin zangon Konongo na farko wanda ya bada dan takaitaccen tarihin garin.

Saurari cikakken shirin cikin sauti

please wait

No media source currently available

0:00 0:09:40 0:00

XS
SM
MD
LG