Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Dambarwar Siyasar Jihar Adamawa Bazata Rasa Nasaba da...


Gwamna Murtala Nyako na Jihar Adamawa.
Gwamna Murtala Nyako na Jihar Adamawa.

Takardan da Gwamnan Murtala Nyako, ya rubuta ba na zargin shugaba Goodluck akan tashin hakali.

Dambarwar siyasar jihar Adamawa bazata rasa nasaba da takardan da Gwamnan jihar Murtala Nyako, ya rubuta ba na zargin shugaba Goodluck Jonathan, dangane da tashen hankalin da ya addabi yankin arewa maso gabas.

Farfesa, Kabiru Mato, na Jami’ar Abuja, ne ya bayana hakan a lokaci da suka tattauna da wakilinmu ta wayan tarho.

Ya kuma kara da cewa fitar Murtala Nyako, jamiyar PDP, shima wani abun ne da ya ci gaba da tayarmasu da hankali, ganin yanda jamiyar ke kokarin zawarcin wadanda suka canja sheka daga jamiyar.

Farfesa Mato, yace Murtala Nyako. kwararre ne ta fuskokin da dama, yace ko a cikin kungiyarsu ta APC kai tsaye yake fadin gaskiyarsa ta yanda ya fahimceta wanda kuma so dayawa baya masu dadi.

Ya kuma soki irin halaiyar shugaba Goodluck na kuntatawa duk wani wanda bai goyon bayan ra’ayinsa.

please wait

No media source currently available

0:00 0:04:40 0:00
Shiga Kai Tsaye

XS
SM
MD
LG