Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DARDUMAR VOA: Fadakarwa Kan Yadda Al’adu Da Dabi’un Hausawa Ke Kokarin Disashewa


DARDUMAR VOA: Fadakarwa Kan Yadda Al’adu Da Dabi’un Hausawa Ke Kokarin Disashewa
please wait

No media source currently available

0:00 0:04:34 0:00

An gudanar da wani taron karawa juna sani a birnin Kano domin fadakarwa kan yadda al’adu da dabi’un Hausawa suke kokarin disashewa. Duk da karin karbuwa da harshen Hausa ke samu a fadin duniya, manazarta na cewa Hausawa suna ci gaba da banzatar da al’adu da dabi’unsu na kaka da kakanni.

XS
SM
MD
LG