Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Daruruwan 'Yan Gudun Hijira Na Jihar Taraba

Daruruwan 'yan gudun hijirar da tashe-tashen hankula ya raba da muhallansu a Jihar Taraba sun koka game da halin da suke ciki.

Daruruwan 'yan gudun hijirar da tashe-tashen hankula ya raba da muhallansu a Jihar Taraba sun koka game da halin da suke ciki, inda suke zargin cewa gwamnatin jihar ba ta kulawa da su yadda ya kamata, amma hukumomi sun musanta wannan zargi.

XS
SM
MD
LG