Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DOMIN IYALI: Cin Zarafin Mata Da Ke Kai Ga Nakasa Ko Kisa, Afrilu 25, 2024


Alheri Grace Abdu
Alheri Grace Abdu

A shirin Domin Iyali na wannan makon za mu sake duba batun cin zarafin mata, wata matsala da aka dade ana fama da ita tsakanin al’umma musamman tsakanin ma’aurata, lamarin da wani lokacin ke kai ga nakasa da kuma rasa rai ga wasu.

Saurari cikakken shirin da Alheri Grace Abdu ta gabatar:

DOMIN IYALI: Cin Zarafin Mata Da Ke Kai Ga Nakasa Ko Kisa, Afrilu 25, 2024.m4a
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:40 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG