Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DOMIN IYALI: Matan Najeriya Da Zaben 2023-Kashi Na Biyar, Agusta, 04, 2022


Alheri Grace Abdu

Kafin mu yi sallama da bakin da muka gayyata, Madam Eneh Ede ‘yar fafatukar kare hakkokin mata, da ‘yar gwaggwarmaya Barrister Hassana Ayuba Mairiga, da kuma dan siyasa a jihar Kano Nasir Shuaibu Marmara, domin nazartar kalubale da ke gaban mata da ke neman a dama da su a harkokin siyasa da mulkin Najeriya, sun bayyana yadda ‘yan siyasar kasar ke Magana da baki biyu da nufin tauye hakin mata da kuma yadda su ke ganin zata iya sauya zane.

Saurari karashen tattaunawar da wakiliyarmu Medina Dauda ta jagoranta:

DOMIN IYALI: Matan Najeriya Da Zaben 2023-Kashi Na Biyar-10:00"
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:19 0:00

  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

XS
SM
MD
LG