WASHINGTON, DC —
Kafin mu jingine batun aure da zamantakewa tsakanin ma'aurata da ke fuskantar kalubale, da wadansu lokuta rabuwa ta ke kai ga asarar rayuka, yau Shirin Domin Iyali ya yi dubi kan yadda darusan da ake koya daga wannan al'amari zasu iya magance aukuwar lamuran nan gaba.
Saurari tattaunawar da Mahmud Ibrahim Kwari ya jagoranta: