Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DOMIN IYALI: Nazari Kan Matsalar Yawan Mace-Macen Aure a Jamhuriyar Nijar-Kashi Na Uku, Maris, 10, 2022


Alheri Grace Abdu
Alheri Grace Abdu

A ci gaba da nazarin hanyar shawo kan yawan mace macen aure a Jamhuriyar Nijar, yau shirin zai dora a inda Malan sani Sabiou Souleyman shugaban kungiyar addinin Islama ta Aisef ya ke bayani kan yadda saba koyarwar addini ke taka rawa a mace macen aure.

Saurari tattaunawar da wakilin Sashen Hausa Souley Moumouni Barma ya jagotanta da ta hada kan masu ruwa da tsaki da suka hada da Hajiya Halima Sarmay dattijiya kuma daya daga cikin shugabannin kungiyar kare hakkin mata da kananan yara da kuma Falmata Moctar Taya shugaban kungiyar matasa:

DOMIN IYALI: Nazari Kan Matsalar Yawan Mace-Macen Aure a Jamhuriya Nijar-Kashi Na Uku-10:00"
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:56 0:00

  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

XS
SM
MD
LG