Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DOMIN IYALI:Tattaunawa Kan Tarbiyar 'Ya'ya- Kashi Na Uku -Afrilu 01, 2021


Alheri Grace Abdu

Kafin shirin domin Iyali ya yi sallama da Mal Musa Saleh Muktar, da Rabi Abdullahi, da Hannatu Baba Bello da kuma Maitadda Sabo Mohammed iyaye kuma 'yan gwaggwarmaya da muka gayyata a shirin domin nazarin rawar da ya kamata iyaye su taka a tarbiyantar da 'ya'yansu, yau bakin sun buga kusa kan matakin da ya kamata iyaye maza da mata su dauka da zai sa haka ta cimma ruwa a wannan gabar.

Saurari tattaunawar da Baraka Bashir ta jagoranta:

DOMIN IYALI:Tattaunawa Kan Tarbiyar 'Ya'ya- Kashi Na Uku-10:00"
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:26 0:00


  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

XS
SM
MD
LG