Labari da Dumi-Duminsa

DUNIYAR AMURKA: Amurka Ta Taya Tinubu, 'Yan Najeriya Murnar Lashe Zabe, Maris 03, 2023

Mahmud Lalo
Mahmud Lalo

Sai dai Amurkar ta ce akwai bukatar hukumar zabe ta INEC ta yi gyara a fannonin da aka samu kura-kurai a zaben shugaban kasa kafin zaben gwamnoni da za a yi ranar 11 ga watan Maris.

Ma'aikatar harkokin wajen Amurka, cikin wata sanarwa da kakakinta Ned Price ya fitar a ranar Alhamis, ta taya dan takarar jam'iyyar APC Bola Ahmed Tinubu da sauran 'yan Najeriya murnar lashe zaben 2023.

DUNIYAR AMURKA: Amurka Ta Taya Tinubu, 'Yan Najeriya Murnar Lashe Zabe - 5'15" .mp3

No media source currently available

XS
SM
MD
LG