Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DUNIYAR AMURKA: Gargadin Shugaba Biden Kan Barazanar Da Tsarin Dimokradiyyar Amurka Ke Fuskanta - Nuwamba 4, 2022


Mahmud Lalo
Mahmud Lalo

Shugaban Amurka Joe Biden, ya zargi kamfanonin mai da yin amfani da yakin da Ukraine ke fama da shi wajen cin kazamar riba, yana mai kira ga kamfanonin da su rage farashin litar mai tare da kara adadin man da suke hakowa.

Shugaba Joe Biden, ya yi gargadi kan yadda tsarin dimokrdiyyar Amurka yake fuskantar barazana yayin da wasu ‘yan siyasa da ke takara a zaben rabin wa’adi da ke tafe, suke ikrarin kin amincewa da sakamakon zaben. A yi sauraro lafiya.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

DUNIYAR AMURKA: Gargadin Shugaba Biden Kan Barazanar Da Tsarin Dimokradiyyar Amurka Ke Fuskanta - 6'00"
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:15 0:00

XS
SM
MD
LG