Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DUNIYAR AMURKA: Batun Tsige Biden Da Harin 11 Ga Watan Satumba, 15 Satumba, 2023


Mahmud Lalo
Mahmud Lalo

Sannan a ranar Litinin din da ta gabata Amurkawa suka yi tarukan tunawa da harin 11 ga watan Satumba da aka kawo Amurka, harin da ya yi sanadin mutuwar dubban mutane – a wannan karo harin ya cika shekara 22 da aukuwa.

A farkon makon nan ne Majalisar Wakilan Amurka ta sanar da shirin kaddamar da binciken da mai yi wa zai fara shirin tsige shugaba Joe Biden (idan aka same shi da laifi) bisa zargin amfana da wasu harkokin kasuwanci da dansa Hunter Biden ya yi da wasu kasashen waje. Za ku ji sharhi kan wannan batu.

DUNIYAR AMURKA: Batun Tsige Biden Da Harin 11 Ga Watan Satumba - 6'30"
please wait

No media source currently available

0:00 0:08:24 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG