Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DUNIYAR AMURKA: Jawabin Shugaba Biden Na Farko A Babban Taron Majalisar Dinkin Duniya Na 76, Satumba 24, 2021


Mahmud Lalo
Mahmud Lalo

Shirin Duniyar Amurka na wannan mako ya yi nazari ne kan jawabin farko da shugaban Amurka Joe Biden ya yi matsayinsa na shugaban kasa a babban taron Majalisar Dinkin Duniya da ke gudana a birnin New York da ke Amurka, inda ya tabo batutuwa da suka hada da annobar COVID-19, ficewar Amurka a Afghanistan, sauyin yanayi da dangantakar Amurka da kawayenta.

DUNIYAR AMURKA: Jawabin Shugaba Biden Na Farko A Babban Taron Majalisar Dinkin Duniya Na 76 - 5'35"
please wait

No media source currently available

0:00 0:05:54 0:00


XS
SM
MD
LG