Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DUNIYAR AMURKA: Kalaman Da Biden Ya Yi A Karon Farko Kan Binciken Da Ake Yi wa Trump - Satumba 02, 2022


Mahmud Lalo
Mahmud Lalo

A wani taron kasa da aka kaddamar da shirin yaki da masu aikata manyan laifuka wanda ya gudana a jihar Pennsylvania, Biden ya takawa ‘yan Republican burki kan kalaman da suke yi, wadanda ya ce ba su dace ba.

A karon farko, shugaban Amurka Joe Biden, ya yi tsokaci kan binciken da hukumar FBI ta yi a gidan tsohon Shugaba Donald Trump da ke jihar Florida, inda ya kwatanta sukar da ‘yan Republican suke ta yi wa hukumar ta FBI a matsayin abin takaici yayin da magoya bayan Trump ke kira da a sauya hukumar ta FBI baki dayan ta. A yi sauraro lafiya:

DUNIYAR AMURKA: Kalaman Da Biden Ya Yi A Karon Farko Kan Binciken Da Ake Yi wa Trump - 6'00" .mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:49 0:00

XS
SM
MD
LG