Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DUNIYAR AMURKA: Wani Dan bindiga Ya Sake Harbe Mutum Hudu A Oklahoma - Yuni 03, 2022


Mahmud Lalo

‘Yan sanda sun ce dan bindigar ya bude wuta a asibitin ne, bayan da ya dora laifin wani matsanancin ciwo baya da ya yake fama da shi tun bayan wata tiyata da aka masa a asibitin.

A daidai lokacin da ake laluben hanyoyin da za a magance matsalar yawaitar aukuwar hare-haren bindiga a nan Amurka bayan harin da ya halaka yara 19 da malamansu biyu a wata makarantar firaimare a jihar Texas, wani dan bindiga a jihar Oklahoma ya sake bindige wasu mutane hudu har lahira a wani asibiti da ke garin Tulsa. A yi sauraro lafiya.

DUNIYAR AMURKA: Wani Dan bindiga Ya Sake Harbe Mutum Hudu A Oklahoma - 5'48"
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:42 0:00

Dubi ra’ayoyi

XS
SM
MD
LG