Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DUNIYAR AMURKA: Rangadin Jakadar Amurka a Najeriya, 21 Mayun, 2021


Mahmud Lalo
Mahmud Lalo

Shirin Duniyar Amurka na wannan mako, ya mayar da hankali ne kan rangadin da jakadar Amurka a Najeriya, Mary Beth Leonard ta yi, zuwa wasu sassan Najeriya don ganewa idonta irin yadda ake aiwatar da ayyukan da Amurka take taimakawa Najeriya a fannoni daban-daban.

DUNIYAR AMURKA: Rangadin Jakadar Amurka A Najeriya - 6'30"
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:08 0:00


XS
SM
MD
LG