Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DUNIYAR AMURKA: Rikici Kan Kisan Da 'Yan Sanda Suka Yi wa Jayland Walker - 08 Yuli, 2022


Mahmud Lalo
Mahmud Lalo

Shirin har ila yau, ya yi duba kan wani sabon rahoto da aka fitar, wanda ya kara tabbatar da cewa 'yan sandan garin Uvalde a jihar Texas, sun yi sakaci wajen kai dauki yayin da wani dan bindiga ya shiga wata makarantar firamare ya harbe yara 19 da malamai biyu a watan Mayu.

Shirin Duniyar Amurka na wannan mako ya tabo batun zargin da ake yi wa wasu 'yan sanda a jihar Ohio na kashe Jayland Walker, wani bakar fata da ba ya dauke da bindiga. A yi sauraro lafiya.

DUNIYAR AMURKA: Rikici Kan Kisan Da 'Yan Sanda Suka Yi wa Jayland Walker - 5'18"
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:56 0:00

XS
SM
MD
LG