Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DUNIYAR AMURKA: Tattaunawa Kan Rikicin Will Smith Da Chris Rock Tare Da Jarumi Sani Mu'azu Da Mawaki Dezell - 2 - Afrilu 08, 2022


Mahmud Lalo

A ranar 27 ga watan Maris Will Smith ya mari Chris Rock, saboda ya yi wasan barkwanci da ya shafi mai dakinsa Jada Pinkett a lokacin bikin karrama jarumai na Oscars. 

Shirin Duniyar Amurka na wannan mako, kashi na biyu ne kan tattaunawar da muka yi da jarumi Alhaji Sani Mu’azu kan rikicin jarumai Will Smith da Chris Rock a Amurka a makon da ya shude.

Sannan wannan karashen shirin har ila yau, ya gayyato mawaki Ibrahim Ahmad Rufa’i, wanda aka fi sanin da Dezell, inda shi ma ya mana tsoakci kan lamarin. A yi sauraro lafiya.

DUNIYAR AMURKA: Tattaunawa Kan Rikicin Will Smith Da Chris Rock Tare Da Jarumi Sani Mu'azu Da Mawaki Dezell 2 - 6'12"
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:45 0:00

XS
SM
MD
LG