Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

DUNIYAR AMURKA: Yadda Tawagar Amurka Ta Taimaka A Ayyukan Ceto A Turkiyya - Fabrairu 24, 2023


Mahmud Lalo
Mahmud Lalo

Mambobin tawagar sun kwashe kwanaki 11 suna taimakawa da na'urorin gano inda mutane suka makale a girgizar kasar wacce ta kashe sama da mutum dubu hudu.

Wata tawagar masu ayyukan ceto daga jihar Virginia a Amurka, ta kai dauki wajen gudanar da ayyukan ceto a kasar Turkiyya, bayan girgizar kasar da ta auku a farkon watan Fabrairu.

DUNIYAR AMURKA: Yadda Tawagar Amurka Ta Taimaka A Ayyukan Ceto A Turkiyya - 5'06
please wait

No media source currently available

0:00 0:06:19 0:00

XS
SM
MD
LG