Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Abubuwan Bajinta Biyar Da Har Yanzu Lionel Messi Ke Zarra Kai


Abubuwan Bajinta Biyar Da Har Yanzu Lionel Messi Ke Zarra Kai
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:40 0:00

1. Messi ne mafi cin kwallo a Argentina, kuma mafi taimakawa a ci kwallo  2. Babu wani a La Liga da ya taba cin kwallo da bugun ‘freekick’ fiye da Messi 3. A La Liga, Messi ne ya fi cin kwallo sau uku a wasa guda. 4. Babu shahararren dan wasan kwallon kafa da aka yi ta sa hotunansa a kwalayen...

1. Messi ne mafi cin kwallo a Argentina, kuma mafi taimakawa a ci kwallo
2. Babu wani a La Liga da ya taba cin kwallo da bugun ‘freekick’ fiye da Messi
3. A La Liga, Messi ne ya fi cin kwallo sau uku a wasa guda.
4. Babu shahararren dan wasan kwallon kafa da aka yi ta sa hotunansa a kwalayen faya fayen wasannin bidiyo kamar Messi.
5. A 2015, Messi ya zama dan wasa daya tilo da ya ci kwallo a gasanni bakwai a shekarar wasa.

XS
SM
MD
LG