Tun dama Tottenham na daya daga cikin kungiyoyin kwallon faka na Ingila mafiya girma amma ba ta taba cin lambar yabo a rukuni na daya ba tun daga 1961. Jose Mourinho ne madugu uban tafiyar kungiyar, kuma da alamar yana jagorantar kulob din da kyau.
Ganin sun samu sabon dandanlin wasa kyakkyawa da kuma sabbin ‘yan wasa a kowani gurbi, masoya kulob din Tottenham sun fara tunanin wannan shekarar ta na iya zama ta burgewarsu.
Akwai abubuwan da ke zaburar da su sosai a wannan gasar ta league bayan kammala wasanni 10, kuma za su fuskanci Arsenal a karshen wannan makon; wanda zai zama wani babban gwajin cancantarsu ta fafatawa a matakin Premier League.
Wannan Ce Shekarar Da, a Karshe, Tottemham Za Ta Ci Gasar Premier League?
Labarai masu alaka
Za ku iya son wannan ma
-
Janairu 27, 2021
Wane Ne Sabon Kocin Chelsea Thomas Tuchel?
-
Janairu 26, 2021
Za a Bude Gasar Tennis Ta Australian Open a Watan Fabrairu
-
Janairu 25, 2021
Chelsea Ta Sallami Frank Lampard
-
Janairu 15, 2021
Wasan Kece Raini Tsakanin Manchester United Da Liverpool
-
Janairu 14, 2021
Neymar Zai Sabunta Kwantiraginsa Da PSG