Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Farmakin Kan 'Yan Boko Haram Yayi Tasiri


Wani Soja

Farmakin da jami'an tsaro suka kaiwa sansanonin 'yan kungiyar Boko Haram

Farmakin da jami'an tsaro suka kaiwa sansanonin 'yan kungiyar Boko Haram, ya yi tasiri, in ji shugaban hukumar wayar da kan jama'a, Mike Omeri, a wata hira da wakiliyar muryar Amurka, Medina Dauda.

Yace an kama da yawa daga cikminsu, suna kuma taimakawa jami'an tsaro da bayyanai kamar yadda yakamata, a cewarsa idan jami'an tsaro suka kamala bin diddigin da sukeyi za'a bayyanasu ga manema labarai.

Dangane da gujewa sake afkuwar sajewar 'yan Boko Haram, da masu gudun hijira kuwa Mr, Omeri, ya bukaci jama'a, dasu gaggauta sanar da jami'an tsaro duk wani sabon ido da suka gani.

Farmakin Kan 'Yan Boko Haram Yayi Tasiri - 3'30"
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:32 0:00

Shin PI Za Ta Fashe Kuwa Ko Yaudara Ce Kawai?

Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG