Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Gini Ya Rushe Ya Kashe Ma'aikata Masu Gini

Wani bene mai hawa hudu ya rushe a Legas cibiyar kasuwanci a Najeriya hudu ga watan Nuwamba inda ya kashe akalla ma'aikata hudu kamar yadda kungiyar Red Cross to shaida.. Ganau sun ce kusan ma'aikata hamsin ne suke cikin ginin.

Domin Kari

XS
SM
MD
LG