WASHINGTON, DC —
Kafin mu yi sallama da bakin namu Hajiya Hauwa El-yakub wadda ta tsaya takarar wakiltar Kano ta tsakiya a majalisar dattijan tarrayar Najeriya, da kuma barrista A'isha Ali Tijjani 'yar gwaggarmayar kare hakkokin bil'adama musamman mata, da muka gayyata domin bibbiya kan yadda za a cimma burin burin damawa da mata a dukan matakai, a yau sun shawarta abinda suke gani ya kamata gwamnati ta maida hankali a kai wajen cike guraba, da kuma tabbatar da shugabancin kwarai.
Saurari cikakken shirin
Facebook Forum