Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

GRACE ALHERI ABDU: Domin Iyali- Ceto Kananan Yaran Da Aka Sace A Kano, Kashi Na Biyu, Nuwamba, 06, 2019


Alheri Grace Abdu
Alheri Grace Abdu

Idan kuna biye da mu makon da ya gabata muka fara bibiya kan batun cin zarafin kananan yara da ake rabawa da iyayensu ko dai wadanda masu safarar yara suke yi ko kuma wadanda ake turawa wadansu garuruwa da nufin tarbiyartad da su ko kuma gyara hali.

Na baya bayan nan shine kwato kananan yara tara da aka yi a jihar Anambra da aka sato a jihar Kano. Abinda ya haifar da muhawara kan ko sakacin iyaye ne ke jefa yara cikin hatsari ko kuma a'a,

Saurari tattaunawar da shirin ya yi da 'yar gwaggwarmaya Aisha Yasmin Zakary.

Sace Kananan yara a Kano PT2-10:00"
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:03 0:00


  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG