Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

GRACE ALHERI ABDU: Domin Iyali, Fabrairu,15, 2018, Tattaunawa Kan Cin Zarafin Iyali A Gida Kashi Na Biyu


Grace Alheri Abdu
Grace Alheri Abdu

Idan kuna biye damu, shirin Domin Iyali ya gayyaci Barrister Badiha Abdullahi Mu’azu ‘yar gwagwarmayar kare hakkokin mata da kananan yara, da Malama Naja’atu Bello Jibril malamar tarbiya dake koyarwa a kwalejin nazarin addinin Musulunci ta Aminu Kano, da kuma Mohammed Ali Mashi shugaban kungiyar kare hakin yara kanana da kuma mutane masu rauni, wadanda suke nazarin abinda ya shafi cin zarafin iyali da nufin gano inda zaren ya harke da kuma hanyar warware shi. Wakilinmu Mahmud Ibrahim Kwari ya nemi sanin abinda ke sabbaba cin zarafin iyali, sai Brrister Badiya ta bayyana cewa.

Cin Zarafin Iyali a gida Pt2 - 10' 25"
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:33 0:00

  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG