Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

GRACE ALHERI ABDU: Domin Iyali, Janairu 25, 2018, Cin Zarafin Yara A Gida: Kashi Na Biyu


Grace Alheri Abdu

Idan kuna biye damu makon da ya gabata muka fara kawo maku rahoto kan satar wani karamin yaro na Alh Ahmed Aliyu Umar a birnin Kano, da ake zargi surukinsa ya yi da nufin neman kudin fansa naira miliyan biyu da ya yi sanadin mutuwar yaron, yayinda a bayanin surukin ya zargi uwar yaron da kulla makarkashiyar sace 'yar abokiyar zamanta da ta rasu, sai dai aka kuskure, kaikai ya koma kan mashekiya, zarginda matar ta musanta. A wannan shirin Alhaji Ahmed Aliyu Umar ya yiwa Wakilinmu Mahmud Ibrahim Kwari bayani kan lamarin.

Cin Zarafin Kananan yara Pt2:10:19"
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:19 0:00

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG