Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

GRACE ALHERI ABDU: Domin Iyali, Matan Fulani Sun Maida Martani Kan Kokarin Hanasu Tallar Nono, Janairu 24, 2019


Grace Alheri Abdu

Fulani Mata sun maida martani kan kokarin da kungiyar makiyaya a jihar Naija ke yi na hana su tallar nono biyo bayan zargin da ake yi cewa, wadansu matan na fakewa da sana'ar suna badala. Kamar yadda muka alkawarta,

Duk da yake matan sun dorawa wadansu bara gurbi tsakaninsu alhakin wannan maatsalar, sun ce maza ma suna da laifi kasancewa da dama basu kulawa da iyalinsu yadda ya kamata, abinda yake sa da dama fita su nemi abinda zasu ci da 'ya'yansu da biyan sauran bukatun gida.

Saurari cikakken shirin

Martanin Matan Fulani-PT1-10:00"
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:59 0:00

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG