Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

GRACE ALHERI ABDU: Domin Iyali, Matan Fulani Sun Maida Martani Kan Kokarin Hanasu Tallar Nono, Kashi Na Biyu Janairu 31, 2019


Grace Alheri Abdu

A ci gaba da tattauna kan batun hana matan Fulani tallar nono, sana'ar da suka gada kaka da kakanni. A yau, matan sun bayyana abinda suke gani ya kamata a yi domin inganta sana'ar da kuma rawar da suke gani ya kamata magidanta su taka wajen shawo kan wannan matsalar.

Martanin Matan Fulani Kan hana su tallar nono-10"
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:13 0:00

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG