Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

GRACE ALHERI ABDU, DOMIN IYALI, Oktoba 05, 2017- Hira Da Zannah Bukar Mustapha Kashi Na Biyu


Grace Alheri Abdu

Idan kuna biye da mu, shirin Domin Iyali ya karbi bakuncin Barista Zannan Bukar Mustapha, wanda kuma ya sami lambar yabon MDD ta Zansen da ake ba wadanda suka taka rawar gani wajen tallafawa 'yan gudun hijira . Kasancewa an bashi lambar yabon ne musamman sabili da ilimantar da kananan raya da suka rasa iyayensu sakamakon tashin hankalin kungiyar Boko Haram, na nemi sanin yara nawa suke da su a makarantar kuma nawa suka yaye kawo yanzu. Ga bayanin nasa.

Hira da Zannah Bukar Mustapha Pt2-10:30"
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:30 0:00

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG