Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

GRACE ALHERI ABDU, DOMIN IYALI, Satumba 28, 2017- Hira Da Zannah Bukar Mustapha Kashi Na Daya


Grace Alheri Abdu

Yau shirin Domin Iyali ya karbi bakuncin Barista Zannan Bukar Mustapha wanda ya taimaka wajen sakin rukunin farko na 'yammatan Chibok da kungiyar Boko Haram ta saki a shekara ta dubu biyu da goma sha hudu, wanda kuma ya sami lambar yabo ta MDD karkashin hukumar kula da 'yan gudun hijira ta MDD, lambar yabo ta Zansen da ake ba wadanda suka taka rawar gani wajen tallafawa 'yan gudun hijira . Kasancewa an bashi lambar yabon ne musamman sabili da ilimantar da kananan raya da suka rasa iyayensu sakamakon tashin hankalin kungiyar Boko Haram, na fara da neman sanin yadda ya shiga harkar malamanta duk da yake ainihi a fannin shari'a yake da kwarewa.

Hira da Zannah Bukar Mustapha Pt1-10:14"
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:11 0:00

  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG