Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

GRACE ALHERI ABDU, DOMIN IYALI, Oktoba 26, 2017: Ranar 'Yaya Mata Ta Duniya: Kashi Na Biyu


Grace Alheri Abdu
Grace Alheri Abdu

Yau shirin Domin Iyali yana tare da Barrister Badiha Mu’azu ‘yar gwaggwarmaya kan harkokin mata, daya daga cikin wadanda shirin ya yi hira da su kan bukin ranar 'ya'ya mata ta duniya da ake gudanarwa ranar goma sha daya ga watan Oktoba kowacce shekara. Wakilinmu Mahmud Ibrahim Kwari ya nemi sanin abinda yasa wadansu suke gani kamata yayi a fi bada fifiko kan ilimantar da 'ya'ya mata fiye da sauran batutuwa da suka shafe su sai Barrister Badiha Mu'azu ta bayyana cewa ilimi shine ginshikin ci gaban mata. Tace ilimi zai iya magance dukan matsalolin da mata ke fuskanta. Ga cikakken bayanin.

Ranar 'Ya'ya Mata Ta Duniya Pt2-10:11"
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:12 0:00

  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG