Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

GRACE ALHERI ABDU: Domin Iyali, Yuli 05, 2018: Bibiya Kan Tsarin Ciyar Da Yara A Makarantun Gwamnatin Najeriya Kashi Na Biyu


Grace Alheri Abdu
Grace Alheri Abdu

Idan kuna biye da mu, shirin Domin Iyali ya gayyaci masu ruwa da tsaki domin neman hanyar inganta shirin ciyar da yara da abinci a makarantun gwamnatin Najeriya, inda yanzu haka ake gudanar da shirin a matsayin gwaji a jihohi 24 na kasar da kuma birnin Taraya Abuja, wanda ya samu kyakkyawan karbuwa sai dai bincike ya nuna yana cike da kurakurai.

Saurari kashi na biyu na tattaunawar inda bakin namu suka bayyana sakamakon binciken da suke gudanarwa da kalubalai da suke fuskanta wajen neman hukumomi su dauki mataki da kuma matakai da suke gani ya kamata a dauka na inganta shirin.

Tattaunawa kan ciyar da yara da abinci a makarantun Najeriya, Kashi na biyu-10:14"
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:14 0:00

  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG