Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

GRACE ALHERI ABDU: Domin Iyali, Yuni 14, 2018:Tsarin Ciyar Da Yara A Makarantun Gwamnatin Najeriya Kashi Na UKu


Grace Alheri Abdu

A ci gaba da nazarin shirin gwamnatin tarayyar Najeriya na ciyar da yara da abinci a makarantun gwamnati, da kawo yanzu ake gudanarwa a jihohi ishirin da hudu na kasar, wanda ya samu kyakkyawan karbuwa sai dai bincike ya nuna yana cike da kurakurai,


Yau shirin domin iyali ya karbi bakuncin Kwamred Yahaya Shu’aibu Ungogo dake bibiyar yadda ake aiwatar da shirin ciyarwar a wasu sassan jihar Kano. A hirarsu da wakilinmu Mahmud Ibrahim Kwari bayan shirin ya zaga domin ganin yadda ake aiwatar da shirin, Kwamred Yahaya ya yaba shirin tare da shawarta matakan da yake gani ya kamata a dauka domin inganta shirin.

Saurari Cikakken Shirin

Tsarin ciyar da yara da abinci a Najeriya-10-25
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:25 0:00

  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG