Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

GRACE ALHERI ABDU: Domin Iyali, Yuli 26, 2018:Bibiya Kan Kare Hakkokin Mata A Nijar, Kashi Na Daya


Grace Alheri Abdu
Grace Alheri Abdu

Idan kuna biye damu Shirin Domin Iyali ya karbi bakuncin wadansu maharta taron karawa juna sani kan kare hakkokin mata a Jamhuriyar Nijar da ya hada kan masu ruwa da tsaki sa suka hada da kungiyoyin mata, sarakunan, gargajiya, shugabannin al'umma, 'yan jarida, magidanta da kuma 'yan gwaggwarmaya, da nufin shawo kan mace macen aure da kuma wadansu matsaloli da suke hana ci gaban Iyali.


Yau ma muna tare da Usman Dambaji shugaban kungiyar 'yan jarida da ake kira Rejiya, da kuma madam Kako Fatuma shugabar hadakar kungiyoyin mata da ake kira kwangafen. jagoran tattaunawar Yusuf Abdullahi ya fara da tambayare Madam Kako tana ganin talauci ko kuma kuncin rayuwa ke kawo matsalolin da ake fuskanta a cikin gida.

Saurari bayananta da kuma ci gaban tattaunawar a wannan shirin..

Bibiya Kan Kare Hakkokin Mata a Nijar-10:30"
please wait

No media source currently available

0:00 0:10:31 0:00

  • 16x9 Image

    Grace Alheri Abdu

    Grace Alheri Abdu  babbar Edita ce (Managing Editor) a Sashen Hausa na Muryar Amurka wadda ta shafe sama da shekaru 30 tana aikin jarida. Tana da digiri na biyu a fannin dokoki da huldar diplomasiyar kasa da kasa, da kuma digiri na biyu a fannin nazarin addinan al'adun gargadiya na kasashen Afrika.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG