Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Gwamnatin Kano Ta Rushe Kwamitocin Rikon Kananan Hukumomi 44


Gwamna Abba Kabir Yusuf (Hoto: Facebook/Abba Kabir)
Gwamna Abba Kabir Yusuf (Hoto: Facebook/Abba Kabir)

Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya rushe kwamitocin rikon kananan hukumomin jihar 44.

An sanar da matakin, wanda ya fara aiki nan take ne, yayin wani taron bayyana yabo ga mambobin kwamitocin a dakin taro na ‘Africa House”, dake fadar gwamnatin kano.

Sanarwar da mai magana da yawun gwamnan, Sanusi Bature Dawakin Tofa ya fitar, ta bayyana cewa “rushe kwamitoci ya kawo karshen wa’adinsu na watanni 6, sa’ilin da suka yi aiki kafada da kafada da gwamnatin jihar wajen aiwatar da manufofi da tsare-tsarenta ga al’umma na kasa.

Gwamnan ya umarci cewa a mika al’amuran gudanar da kananan hukumomin hannun daraktocin gudanarwa (DPM) na kowace daga cikinsu har sai an kammala zabubbukan kananan hukumomin da zasu gudana a ranar 26 ga watan Oktoba mai kamawa.

Dandalin Mu Tattauna

TASKAR VOA: Fim Da Aka Shirya Kan Leah Sharibu Ya Samu Lambar Yabo
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:26 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Kalubalen Da Masu Fama Da Lalurar Galhanga Ke Fuskanta
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:26 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Tasirin Cibiyar Kula Da Lafiyar Mata Da Yara Ta HopeXchange A Ghana
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:41 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Hukumomi Sun Fara Shirin Bada Gudumawar Jini A Fadin Najeriya
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:54 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG