Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Gwamnatin Tarayya ta Kasa Kare Al'uma-Umar Ardo


Jihar Adamawa

Dr. Umar Ardo,wanda jigo ne kuma dan takarar Gwamna a jihar Adamawa, yace yana mamakin yadda wasu jami'an jihar suke tallata zaben shugaba Jonathan.

Dr. Umar Ardo yace kodashike ba wannan gwamnatin Jonathan ce ta janyo wa kasar tashe tashen hankula da ake fuskanta ahalin yanzu, amma ta kasa kare rayukan al'uma da dukuyoyinsu.

Dr. Ardo yace, ana kashe mutanen jihar ana korarsu daga gidajensu , wasu sun shiga dazuzzuka wasu kuma suna gudun hijira, saboda haka yake tambayar amfanin ko alfanun gwamnatin Jonathan ga jihar Adamawa da har wani zai tallata shugaban da nufin a sake zabensa. Dr. Ardo yace ta yaya za'ace mutum mai hankali zai goyi bayan gwamnatin da ta kasa kare jama'a, a sake zaben shugaban domin a ci gaba da tabbatar da jama'a suna cikin kunci?

Mafiya yawa daga cikin jama'a da Sashen Hausa ya zanta dasu, domin neman jin ra'ayoyinsu dangane da shirin sabunta 'dokar ta baci', sun bayyana rashin goyon bayansu da daukan wannan mataki.

Ga karin bayani.

please wait

No media source currently available

0:00 0:03:42 0:00

Bidiyo

Shugaban Gwamnatin Rikon Kwarya A Mali Goita Ya Tsallake Rijiya Da Baya
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:34 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Bidiyo

Sanarwar Neman Afuwa daga Malam Abdujabbar Kabara
please wait

No media source currently available

0:00 0:04:36 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Bidiyo

Shugaba Muhammadu Buhari Ya Yi Tattaki Gida Bayan Ya Idar Da Sallar Eid El-Kabir a Daura
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:06 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Bidiyo

Zauren VOA: Najeriya da Kaubalen 'Yan Aware - 005
please wait

No media source currently available

0:00 0:22:55 0:00
Karin bayani akan Bidiyo

Bidiyo

Matsalar Tsangwamar Mata Masu Saka Abaya A Kanon Najeriya
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:10 0:00
Karin bayani akan Bidiyo
XS
SM
MD
LG